Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Dole 'ya'yana suyi waka da kwallo saboda irin kudin da ake samu - Inji Rahama Sadaukorarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tayi wata kididdiga akan yawan kudin da aka biya mawaki Davido a wakar da yayi ta mintuna hudu kacal inda aka biyashi miliyan arba'in da biyar, kamar yanda ta bayyana, idan ka lissafa zakaga a duk minti daya an biya mawakin nairamiliyan goma sha daya da dubu dari biyu, a dakika daya kuwa an biya mawakin naira dubu dari da tamanin da bakwai.
Wannan daliliyn yasa tace dole 'ya'yanta su buga kwallo su kuma yi waka. Ta tambaya shin zaka bar danka yayi waka a matsayin sana'a?

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies