Home

Music

Video

Kanny

Tags:

(Hotuna) Wata sabuwar jarumar fim da Adam A. Zango ya kawoWannan hoton sabuwar jarumar fina-finan Hausace da Adam A. Zango ya gabatar a wannan sabuwar shekarar, saidai be bayyana sunantaba, a cikin hotunan za'a iya ganinta tare da Adamun suna daukar wani sabon fim da yakeyi.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies