Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Tagwayen Kannywood sun sha alwashin kin amincewa da fagen dake nuni ga rashin tarbiyaTagwayen Kannywood Husaina da Hassana Musa Abdullahi sun sha alwashin kin amincewa da ko wani rashin tarbiya wajen harkar fim dinsu a dandalin na shirya fina-finan Hausa.
Da suke magana a wani hira da Daily Trust a ranar Litinin, yan wasan sun ce hawa fagen rashin tarbiya ya saba ma sana’ar kwaikwayo koda dai ko wani dan wasa na da nasa ra’ayin.
“Ba zan iya hawa mizanin da zai bata mani sun aba. Duk wani matakin fim da zai ce na fito a mai shaye-shaye ko kuma wani halayya dake nuni ga rashin tarbiya bazan amince da shi ba saboda mutane zasu ci gaba da kallonka da wannan rawar gani da ka taka ” inji Hassana.
Yan wasan da ba’a iya tantancesu saboda tsananin kama da suka yi sunce suna jin dadin goyon baya da karfin gwiwa da suke samu daga iyayensu a wajen sana’arsu ta fim.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies