Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Yanda wannan zankadediyar budurwar ta ja ra'ayin wani musulmi ya koma addinin kiristaWannan budurwar me suna Caramella Mou tayi ikirarin cewa wai ta mayar da wani musulmi kirista, tace mutumin yana tukin motar hayane, suka hadu har ta samu nasarar jan ra'ayinshi yabar addinin shi na musulunci zuwa addinin kiristanci. Ta kara da cewa ya mata alkawarin ranar Lahadi zaije coci kuma zai taimaka a gina cocin.

Wannan budurwar me suna Caramella Mou tayi ikirarin cewa wai ta mayar da wani musulmi kirista, tace mutumin yana tukin motar hayane, suka hadu har ta samu nasarar jan ra'ayinshi yabar addinin shi na musulunci zuwa addinin kiristanci.
Ta kara da cewa ya mata alkawarin ranar Lahadi zaije coci kuma zai taimaka a gina cocin.

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies