Home

Music

Video

Kanny

Tags:

To jama’a Allah yayi dare gari ya waye, yanzu zamu fara gwagwarmaya da yayan Baba Buhari – Inji Ummi Zeezee
Tsohuwar shahariyyar jarumar Kannywood, Ummi Ibrahim Zeeze tayi raddi ga magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Tace yanzu zasu fara gwagwarmaya da yayan shugaban kasar domin ganin yadda zata kaya a zaben 2019.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da babban jam’iyyar adawa ta PDP ta baiwa jaruwar mukami.

Zeezee ta wallafa a shafinta na zumunta cewa: “Bayan Na Rabauta Da Wannan Babban Matsayi Daga Jam'iyyar PDP.

“To Jama'a Allah Yayi Dare Gari Ya Waye, Yanzu Zamu Fara Gwagwarmaya Da 'Ya'yan Baba (Buharist).
“Kowa Ya Gaji Bai Saba Ba .”

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies