Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Dandalin Kannywood: Jaruman fim din Hausa 6 da suka rasu tauraruwar su na tsakiyar haskawaTabbas kamar dai yadda masu iya magana ke cewa, mutuwa daya ce amma dalilan ta ne masu yawa. Mutuwa dai rigar kowa ce kamar dai yadda ake cewa kuma dukkan mai rai, tabbas wata rana zai zama gawa.
Haka zalika ko da yake dai mutuwa kan dauke mutane daga dukkan bagire na rayuwa kama daga mai kudi zuwa talaka, basarake ko attajiri, mutuwar shahararrun mutane takan dauki hankali sosai.

Haka abun yake ma a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood inda mutuwa a nan ma bata kyale jaruman ta ba maza da mata.
NAIJ.com ta tattaro wasu daga cikin mutuwar da aka samu da ta riski jarumai a masana'antar yayin da suke tsakiyar tashe sannan kuma tauraruwar su ke tsakiyar ganiyar haskawar ta.
1. Ahmad S. Nuhu
2. Rabilu Musa Ibro
3. A'isha Dankano
4. Amina Garba
5. Hauwa Maina
6. Balaraba Muhammad

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies