Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kannywood: An ba manyan jarumai lambar yabo (hotuna)


An gudanar da taron ne domin ba manyan jarumai lambar yabo, sannan kuma an gudanar da na wannan shekarar ne a jihar Katsina a ranar Asabar, 12 ga watan Mayu.
Jarumin jarumai kuma babban darakta sarki mai Kannywood, wato Ali Nuhu ne ya lashe lambar yabo na gwarzon mai bada Umarni.
Kannywood: An ba manyan jarumai lambar yabo (hotuna)
Haka zalika matashin jarumi wanda tauraronsa ke kan haskawa kuma fittacen mawaki Umar M. Sharif ya lashe lambar yabo na gwarzon jarumi mai tasowa.Haka zalika matashin jarumi wanda tauraronsa ke kan haskawa kuma fittacen mawaki Umar M. Sharif ya lashe lambar yabo na gwarzon jarumi mai tasowa.
Daga karshe shahararriyar jaruma Halima Atete ta lashe lambar yabo na Gwarzuwar Jaruma.

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies