Home

Music

Video

Kanny

Tags:

kannywood» Fati Muhammad Ta caccaki 'Yan Haqiqar Buhariyabani da lokacin bata lokacin yi muku Dogon Bayani don kugane domin nasan wanda ya 6ata ya riga ya 6ata

Wato ku kanku Kunsan babu abinda bawan Allahn nan ya tsinana mana tun hawansa mulkin nan banda baya ma daya maidamu amma da yake Kun 6ata a soyayyarsa shiyasa bakwa ganin lefinsa amma kuma akwai abu daya a kwakwalwarku da kuka Kasa gogeshi
Shine ku kanku Kunsan BUHARI LALATA NIGERIA YAYI BA GYARATA YAYI BA..

Hausaloaded

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies