Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Sarkin Waka Nazir M Ahmad Ya Fitar Da Sakamakon Wadanda Suka Cinye Gasar Tallafawa
Ita dai wannan gasar tallafawa masharuhin kamfanin nan ne konace gidan jarida mai suna,
www.nishadi.tv
yadauke nauyin yinta kar kashin jagorancin sarkin waka naziru m ahmad.
Kuma ni flawal kt inataya abokina musan waka wanda ya samu nasar fitowa na biyu cikin jerin wadanda suka cinye gasar inda za'a bashi kyautar naira dubu dari (100,000).
Allah yasa alkhairi muna taya dukkan ninsu murna akan cin wannan gasa .
Haka zalika wannan bashine karsheba za'a cigaba da gudanar da gasar aduk dan bayan lokaci
kada ku bari abarku baya kuma zaku iya shiga gasar ta hanyar yin register a wapsite na www.nishadi.tv
kuma zaku iya following nasu a instagram ko twitter#nishadi.tv

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies