Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Abinda Baku Sani Ba Game Da Zuwan Adam Zango Kasar FaransaAbinda Baku Sani Ba Game Da Zuwan Adam Zango Kasar Faransa
Shahararren Jarumi Kuma Mawaki Adam A Zango Ya Samu babban gayyata daga Wasu Kungiya Na Hausawa Wanda Suke Zama A Kasar Faransa (France) Sun Gayyace Shi Yaje Musu Wasan Karamar Sallah A Kasar Da Suke Ta Faransa .
Wannan babban dama ca ga jarumin Inda zata kara haskaka Shi ga duniya Kuma Zai Zama Kamar Jakadar Nijeriya Kenan A Kasar Faransa .
A Kasar Faransa Basu Cika Jin Turanci Ba Yawancin Yan Kasar Yaran Faransanci Suke Ji Basa Turanci .
Majiyarmu Ta Gano Cewa Ta Hanyar Saka Bidiyon Sa A YouTube Shine Ya Janyo Masa Damar.
Mawakin Na Farin Cikin Wannan Damar Da Ya Samu Sosai .
Daga Nan Kuma Shawara Ga Masu Tasowa A Fannin Waka Kuyi Amfani Da YouTube Domin Sanya Wakokin Ku , Ko Kuma Damar Taku Zata Zo Muku.

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies