Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Download -Dadin kowa sabon salo episode 59 Arewa24DANBABA ya shiga hannu, ko wane mataki ALH BUBA zai dauka? Asirin ADAMA ya tonu a gaban KAMAYE kuma KAMAYE ya dau zafin da bai taba dauka ba. KYAUTA ta hadiyi kaya daga wurin su GAYE wadda ta makale mata. Su IB sun sa himmar yaki da abinda ya addabi al’umarsu. BINTU tayi nisa bata jin kira, inda IB yake kokarin ceto ‘yar’uwarsa.

Download Here

Share this


0 komentar:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies