Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Kya wawan Hotunan Jaruma Maryam Yahya A Kasa Mai Tsarki wajen Aikin UmaraA wannan shekara mai tsarki wajen aiki umara wanda manya Manya jaruman kannywood da munka kawo muku labari yanxu haka suna can suna gudanar da ibada a kasa mai tsarki wanda ita ma wannan jaruma mai tasowa wanda fim din ta na farko shine mansoor wato maryam yahya itama na can. Allah ka karbi ibadodinmu baki daya amen.

Share this


0 comments:

Post a Comment

Popular post

Arewa no.1 Hausa News Kannywood | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By Hausazone Technologies