Test Footer

ALLAH yayiwa Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Rasuwa

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Ta Rasu Allah ya yi wa Hajiya Inna rasuwa wacce uwa ce ga Ash-sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa'ikamatus Sunnah, an kuma yi jana'izar ta kamar yarda addinin musulunci ya tanadar a birnin Jos. Da fatan Allah ya jikan ta da rahama amin. Daga Comrade Salim Abubakar Imam Jingir.

0 Response to "ALLAH yayiwa Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Rasuwa"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel