Test Footer

Ba Komai Bane Don Mutum Bai San Wacce Ta Shayar Da Manzon Allah (saw) Ba – Cewar Wata Yar KannywoodMasu gudanarwa a Kannywood kuma daga cikin wadda ake gani suna da ilmin addinin musulunci suna ganin korafe korafe da akeyi akan Umma Shehu saboda ta kasa amsa tambayar wacce ta shayar da Manzon Tsira (saw) ba shida asali. Ita de wannan tambaya kamar yadda suke fada tambaya ce ta tarihi kuma tarihi miscellaneous ne wato abunda bai da muhimmanci sosai, babu laifi idan mutum bai sani ba idan ba ikirarin malumta yake ba.
Amma mutum Aami wato mutum na gama gari ba dole ba ne ya sani. Tarihi dai zaizo ne a mataki da uku bayan Aqeedah da Ibadaat wato abubuwa da suka shafi imani da aikace aikace (kamar tsarki, sallah) da sauran su. Kuma idan mutum ya nakalci abu biyun nan ba abunda zai taba musuluncin su.
Arewablog

0 Response to "Ba Komai Bane Don Mutum Bai San Wacce Ta Shayar Da Manzon Allah (saw) Ba – Cewar Wata Yar Kannywood"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel