Test Footer

(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 24Gwarama ta sarke a gidan Malam Musa tsohon Soja, bayan Baraka ta dafa wani farfesun kayan cikin da Malam Musa ya aikowa Hansatu a boye cikin sirri ba tare da sanin Baraka ba. Sai dai anyi kuskure domin dan aiken ya danka sakon a hannun Baraka wacce ita Kuma ta dafe shi tas.Farfesun da ya haifar da tashin tashinar da Malam Musa ya tsinci kansa a cikin tsaka mai wuya. Shin me ya faru haka ? Download Here

0 Response to "(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 24"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel