Test Footer

(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 27Sa’adatu ta zo da wata sabuwa a wannan karon, ko ya zata kwashe? IB na cikin damuwa, don matsalolin da suka bujuro masa, ga kuma ya fara kokarin hada kan samari. Ko ya karshen wannan hada kan samarin zai zama? Gimbiya na cikin matsananciyar damuwa saboda tafiyar ‘yar’uwarta. Sabuwa ta gano wsabuwar dabara kuma ta nemi hadinkan Kuluwa. Kuluwa kuma tana da nata tunanin…
Sai kushiga cikin download domin sauke wannan bidiyon
Download Here

0 Response to "(BIDIYO) Dadin kowa sabon salo episode 27"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel