Test Footer

Buhari ya gabatar da Naira Tiriliyan 8.6 kasafin kudin 2018 ga majalisar kasar


Buhari ya gabatar da Naira Tiriliyan 8.6 kasafin kudin 2018 ga majalisar kasar

Shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 ga majalisar kasa yau. Buhari ya gabatar da naira Tiriliyan 8.6 a matsayin kasafin kudin shekara mai zuwa. ” An shirya kasafin ne a kan za a siyar da gangar danyen mai kan $45 sannan za ayi canji dala akan naira 305 kan $1.

0 Response to "Buhari ya gabatar da Naira Tiriliyan 8.6 kasafin kudin 2018 ga majalisar kasar"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel