Test Footer

El-Zalzaky: Femi Falana ya janye karar rundunar sojin Najeriya da ya shigar a kotuFemi Falana ya janye karar rundunar sojin Najeriya da ya shigar a kotu kare hakkin bil adama Lauyan shugaban kungiyar yan Shi’a Mista Femi Falana ya janye karar rundunar sojin Najeriya da ya shigar a kotu kare hakkin bil adama. Falana yace, janye karar da ya shigar ya zama dole a gare shi, saboda hukumar sharia ta nada kwamitin binciken al’amarin.
Lauyan yayi kira da kwamitin da hukumar sharia ta nada da ta tursasa shugaban kasa ya bi umarnin babbar kotun taryya dake Abuja na sake El-Zakzaky daga inda aka tsare shi.
Falana Ya soki gwamnatin tarayya akan kin bin umarnin kotu na sake Zakzaky da matar sa Ya kuma kara dacewa, tun da Najeriya ta samu yanci a 1960 bai taba ganin inda aka tsare mutum tare da matar sa a wuri daya ba.

0 Response to "El-Zalzaky: Femi Falana ya janye karar rundunar sojin Najeriya da ya shigar a kotu"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel