Test Footer

Jerin sunayen Fina finan da Rahama sadau tayi a cikin shekaru uku da Fara film

 


Ga jerin finafinan Rahama Sadau acikin shekara uku da fara fim dinta
Finafinan kannywood
1.Gani ga wane,
2. Dogon zamani,
3. Sabuwar sangaya,
4. Halwa,
5. Jinin jikina,
6. Mai farin jini,
7. Farin dare,
8. Dakai zan gana,
9. Garbati,
10. Hujja,
11. Kaddara ko fansa,
12. Kisan gilla,
13. Mai dalilin aure,
14. Gangar jikina,
15. Mati da lado,
16. Suma mata ne,
17. Ana wata ga wata,
18. Alqalin qauye,
19. Gidan farko,
20. Hallaci,
21. Sallamar so,
22. Wata tafiya,
23. Wutar gaba,
24. Kasata,
25. Sirrin dake raina
26. Sowa,
27. Rumana
28. Mijin biza,
29. Mata tace shaida,
30. Minal,
31. Kucaka,
32. Kanwar dubarudu,
33. Labarin zuciya,
34. Wasu mazan,
35. Gudun wuce sa'a,
36. Atiku,
37. Auren jeka nayi ka.
38. Mallakamin dukiyarki,
39. Tsakar dare,
40. Banganta ba,
41. Turai,
42. Fitila,
43. Cikin dare,
44. Adon gari,
45. Rabin raina,
46. Hadin Allah,
47. Safina,
48. Jarabta,
49. Akwai magana,
50.Gidan yanci,
51.Gudu a duhu,
52.Nida qawata,
53 Dalilin so,
54.Ina da mata,
55.light and darkness,
56.mata a hotel,
57. Uzuri,
56.Yar boko,
57. Bako,
58.Rai da hakki,
59.Dai dai da zuciyata,
60.Zubar hawaye,
61. Ba tabbas,
62.Adam
 63. Rariya.
64.Labarin Abu
65.Wata Rana
66.Chasin haneefa
67.So Aljannar duniya
68Wata Rana
69. Allura da zare
70. Hangen nesa
71. Rai da Hakki
72. Auren baba
73. Labiba
74. Uwar mijina
75. Kwalliyarki ce
76. Burin zuciya
77.Zarar bulu
78.Marubuci
79. Yar aiki
80. Sakaina
81.Gidan yanxu
FINA~FINAN NOLLYWOOD DINTA KUWA SUNE......
1. The light will come
2. The other side
3. The fight
4. Sons of the caliphate
5. Ray of hope
6. Something wicked
7. Super story
8. Tatu
9. Hakkunde
10. The accidental spy
11. Ajuwaya


0 Response to "Jerin sunayen Fina finan da Rahama sadau tayi a cikin shekaru uku da Fara film "

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel