Test Footer

Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim


Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyarmu cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha'awarsa da waka bata kai ta yin fim ba. Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa'a.
A yanzu dai ya zama shahararren mai yin fim wadanda suka hada da Jinin Jikina, shi da Ali Nuhu

0 Response to "Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel