Test Footer

Kira Ga Shugaba Buhari Da Ya Tuna Alkawurran Da Ya Daukarwa 'Yan NijeriyaKira Ga Shugaba Buhari Da Ya Tuna Alkawurran Da Ya Daukarwa 'Yan Nijeriya Daga Maryam 'Yar Amana, Gusau, Zamfara Shugaba Muhammadu Buhari Adamu Daura ina kira gare ka da katuna irin lkawurran da ka daukarwa talakawan Nijeriya amman babu guda wanda ka cika musu. Shin yanzu ko kai aka tambaya cewa shin ka yi wa 'yan Nigeria aiki, za ka ci wannan tambayar? 'Yan fansho tun hawanka babu wata magana da ka yi akan a biya su hakkokin su a matsayin ka na tsohon Soja. Wallahi akwaai 'yan Nijeriya da dama wadanda suka yi da na sanin zabenka. Shugaba Buhari ka tuna fa irin kudaden da ka karba a hannun mutanen kasar nan kuma wai har mutane suna fama da fatara da yunwa amma ka zura ido kana kallo. Babu da Allah muka dogara, kuma shi muke roko ya kawo mana mafita.
Rariya Facebook

0 Response to "Kira Ga Shugaba Buhari Da Ya Tuna Alkawurran Da Ya Daukarwa 'Yan Nijeriya"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel