Test Footer

Kungiyar Ohanaeze Ta Yi Allah Wadai Da Nadin Sakataren Gwamnatin Tarayya


Kungiyar Ohanaeze Ta Yi Allah Wadai Da Nadin Sakataren Gwamnatin Tarayya

Kungiyar kare muradun 'yan kabilar Igbo ta nuna bacin ranta a kan matakin d Buhari ya dauka na nadin Mustafa Boss a matsayin sabon Sakataren gwamnatin tarayya. Kungiyar ta nuna cewa jam'iyyar APC ta tsara mayar da kujerar Sakataren gwamnatin ga yankin Kudu maso Gabas. A cewar kungiyar, wannan nadin ya tabbatar da cewa gwamnatin Buhari na ci gaba da nuna wariya ga l'unmar Igbo.

0 Response to "Kungiyar Ohanaeze Ta Yi Allah Wadai Da Nadin Sakataren Gwamnatin Tarayya"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel