Test Footer

Samu Jaruman da suka samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)Ramadan Booth a lokacin da yake karbar kyautar Best Hausa Actor in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi. Hausazone tana taya Ramadan booth murna samun wannan kyauta.

Nafisa Abdullahi a lokacin da take karbar kyautar Best Hausa Actress in the African Films Award 2017 wanda Africa Voice Newspaper ta shirya kuma ta kaddamar jiya da daddare a kasar England. Allah ya sanya alkhairi. Hausazone.com na taya jaruma nafisa Abdullahi murna samun wannan kyauta

0 Response to "Samu Jaruman da suka samu Best Hausa Actress Award 2017 A London (kalli Hotuna)"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel