Test Footer

Sunayen malaman da suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar KadunaSunayen wadanda suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar gwaji da gwamnatin jihar Kaduna tayi wa malaman makarantun firamaren jihar. Shugaban hukumar SUBEB na jihar Nasir Umaru ya ce cikin malamai 33,000 da suka rubuta jarabawar 11,200 ne kawai suka sami nasarar cin kashi 75 bisa 100 na tambayoyin da aka yi musu. Ya Kara da cewa gwamnati ta Kafa wata kwamiti domin duba korafe-korafen da wasu malamai su keyi game da sakamakon jarabawar don bi musu hakkin su.

0 Response to "Sunayen malaman da suka ci kashi 75 bisa 100 a jarabawar Kaduna"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel