Test Footer

Wani Ya Kirkiro Budurwar Robar Da Zata Taimakawa Maza Marasa Aure Biyan BukataWani mazaunin kasar Barcelona mai suna Sergi Santos ya Kirkiro Budurwar Roba Don Taimakawa Maza Marasa Aure Su Samu Biyan Bukatar Jima’i Dr. Santos dai kamar yadda rahoto ta bayyana ya samu kirkiro budurwar robar wacce yi mata siffar cikakkiyar mace, domin debe wa maza masu bukata kewa da biya musu bukatar su ta sha’awa.
Wannan budurwa da yanzu haka ake ta rububinta a kasuwannin kasar Ingila masu harkar irin wadannan dabarun fasaha na Artificial Intelligence, an sanya mata suna Samantha.
Masanin da ya kirkiro da Samantha ya bayyana cewa, an yi mata tsari mai inganci kamar na kowacce mace da za ta iya daukar hankalin namiji, yayin da aka tsara mata kalamai na soyayya da iya kwantar da hankali da motsa sha’awa.
Sannan haka yanayin jikinta, an yi mata al’aura da namiji zai iya jin dadi da ita wajen samun biyan bukatar sa.
Hasashe ya nuna cewa nan da wasu shekaru masu zuwa hankalin mutane zai koma kan amfani da irin wadannan halittu na roba da za a rika amfani da su, don biyan bukatar rayuwa, sakamakon gazawa wajen samun kyakkyawar mu’amala tsakanin mace da namiji.
Arewablog

2 Responses to "Wani Ya Kirkiro Budurwar Robar Da Zata Taimakawa Maza Marasa Aure Biyan Bukata"

  1. Allah kasa mudace wannna dai wani abune da za aiya yaƙar musƴlnci da shi Allah ka ɗaukaka musulunci da musulmai ka ƙasƙan tarda kafirci da kafire

    ReplyDelete
  2. Allah kasa mudace wannna dai wani abune da za aiya yaƙar musƴlnci da shi Allah ka ɗaukaka musulunci da musulmai ka ƙasƙan tarda kafirci da kafire

    ReplyDelete

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel