Test Footer

Yan sanda Sun Kama Dan Luwadi BobriskyYAN SANDA SUN KAMA DAN LUWADI BOBRISKY Daga Auwal M Kura Rudunar Yan Sandan Jahar Lagos ta Kwamushen Matashin Nan AkA Da Akafi Sani Da Bobrisky Bayan Fitowa Fili Da Yayi Ya Na Bayyana Cewa Shifa Dan Luwadi Ne Kuma Baya Shakkar Kowa Don Ya Fadi Hakan Matashin Dai Ya Bayyana Haka Kwanaki Kadan A Shafinsa Na Instagram ,Idan Yace"Ni Dan Ludu Ne kuma inada Abokai Manyan Yan Siyasa A Kasar nan Da Muke Da Kyakkyawar Alaka a harkar ta luwadi ,Sannan Masu zagina da Masu cewa Zan Shiga Wuta , Toh Sai me idan Nashiga Wuta" wannan Shine kadan Daga Cikin Abunda Matashin Ya Rubuta Sai Dai Jim kadan Da Samun Labarin Kamashi Yan Najeriya Suka Fara Tofa Albarkacin Bakinsu,Mussaman Mazauna Jahar Lagos Inda Wasu Ke Ganin Bai Dace A Kamashi ba Wasu Kuma Ke Ganin Ya Dace Shin Ku Menene Ra'ayinku Akan Hakan? Ya Dace Ko Baidace Ba

0 Response to "Yan sanda Sun Kama Dan Luwadi Bobrisky "

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel