Test Footer

MUSIC: Umar M Shareef Ft- Auta MG – Wata Sabuwa

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Hadin Guiwa Tare Da Auta mG, Wakar Mai Taken Wata Sabuwa.
Asalin Wakar Auta MG Ne ya Kirkireta Tare Da Tallafin Umar M Shareef, Wakar Tayi Dadi Ta Tsaru Tare Da Bada Ma.ana

Kadan Daga Baitocin Wakar

Da Sallama Na faro baitina Tsaya kuji zance.

Auta MG Shi Ya Sako Baitina Ya Tantance.

A Wakarshi Shi Na Sako Muryana Na Amince.

Kunji Tambura Karkui Jira Kuzo Mu Taka Rawa.

Komai Da Lokaci RabonKa zakaci, Nawa Ku Bani inyo Rawa.

Kaji KuCi Tsaki Kara Sai Jaki, Kifi Gatanka Shine Ruwa.

Samu Rashi Allah, Wani Baiga Wannan Ba.0 Response to "MUSIC: Umar M Shareef Ft- Auta MG – Wata Sabuwa"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel