Test Footer

MUSIC: Umar M Shareef So Da So Song 2020

Sabuwar Wakar Umar M Shareef So Da So Na Cikin Film Din So Ya Kai So, Wakar Da Jarumi Kuma Mawaki Ya Fito Ya Taka Rawa A Cikin Wakar Da Fim Din Da Kansa.
Fim Din So Da So, Haryanzun Ananan Ana Aiki Akansa,
Mawaki Umar M Shareef Ya Rere Wakoki A Cikin Wannan Shiri Mai Suna So Da So, Zuwa Yanzun Wakoki Uku Na Umar M Shareef Na Cikin Shirin Yazo Hannunmu,.
Wannan Wakar Itama Daya Ne Daga Cikin Wakokin Fim Din, Sai Dai Wakar Da Mu Kawo Muku, Bata Gama Kammaluwa A Hannunmu Ba, Guntuwa Ce, Shine Muyi Tunanin Mu Fara Kawo Muku Ita Domin Bakwa Kita Ba.
Ga Wakar Nan Ku Sauke Ku Saurara Kafin Mu Sami Damar Kawo Muku Kammalalliyar Wakar Nan Bada Jimawa Ba Idan Allah Ya Yaarda.

0 Response to "MUSIC: Umar M Shareef So Da So Song 2020"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel